Ya hmam ya tayar
An saki muhimman bayanai a kan Samuel, matashin da ya yi yunkurin tayar da bam a Cocin Kaduna Source: Twitter. Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito, hankula sun tashi ne bayan da wani mamban cocin ya ankarar da jami'an tsaro cewa ya ga wani mutum na …